Posts

labari mai dadinji ka shiga wannan link din Domin samun labarin👇

Image
Gwamnatin tarayya za ta tallafawa iyalai miliyan 15 karkashin shirin CCT inda za a biya duk wanda ya amfana N75,000 . Minister jinkai da cigaban alumma Dr. Edu ta kuma bayyana cewa mutane miliyan 1.5 za su ci gajiyar shirin GEEP wanda zai fara a watan Oktoban 2023. Duk wanda ya ci gajiyar shirin zai karbi N50,000 a karkashin shirin bada rance lna matan Kasuwar GEEP, yan kasuwa, da shirin ba manoma bashi. Za a biya kudaden ne a matakai 3 da mutane 500,000 a kowane mataki. Ahmad Muhammad

NPOWER NEWS

Image
Npower  C2 1)Backlog section Those have not received backlog of  Sep, Oct, Nov If validation was successful before change the portal Under those catogory  👉N-Teach, 👉 N-Health,  👉N-Agro,   👉pre-select, wait for next payment 2)Secondly  before change the portal if part of those catogory N-tech N-Knowledge N-creative N-Build   And validation was successful and apply  with  DIPLOMA, NCE    Just wait for the pay The payment has initiated again by October  (Pending error empty payroll)  payment will continue when the next payment started very soon to all eligible beneficiary  C2  3)🙏Validation has covered both of 👉Thumbprint 👉 physical verification 👉Place of primary assignment ✍️The only thing if validation was successful👉 id number, 👉Bvn number 👉,Nin number  👉Account name  all is if correct  Just forget  rumours circulate in social media ✍️ 4) 👉If apply with ssce results ...

NPOWER NEWS

#Npower Update A Yau Ne Wa'adin Npower Batch C2 Beneficiaries Zai Kare Don Haka Wadanda Suke Bin Bashi Na Watan October, November And December Zasu Iya Samun Kudin Su Amma Kudin January Zuwa September Babu Kudin Yanxu A Kasa. Kudin Watan October, November And December A Fitar Dashi Ne Tun A Gwamnatin Buhari. Masu Failed Payment, Invalid Account, Payment Cancelled Da Kuma Wasu Daga Cikin Masu Empty Payroll Sune Zasu Iya Ganin Kudin Su A Kowani Lokaci Daga Yanxu. Don Dr. Betta Tayi Bayani Akan Cewa Kudin Da Ya Rage A Asusun Npower Kadan Ne Kuma Har Yanxu Gwamnatin Tinubu Bata Fitar Da Wani Kudi Ba Domin Biyan Npower. Shugaban Kasa Ya Dawo Jiya Da Daddare Kuma Anasa Ran Zaiyi Jawabi Gobe. Akwai Wasu Daga Cikin Program Din Da Akesa Ran Zai Kaddamar A Jawabin Sa Na 1st October (Independence Day). Program Din Sune Kamar Haka: 1. Renewed Hope GEEP Programme 2. Renewed Hope Job Creation Scheme (NPower) 3. Renewed Hope for At Risk Children 4. Renewed Hope Shelter Programme for Refuges 5. Po...