NPOWER NEWS

#Npower Update

A Yau Ne Wa'adin Npower Batch C2 Beneficiaries Zai Kare Don Haka Wadanda Suke Bin Bashi Na Watan October, November And December Zasu Iya Samun Kudin Su Amma Kudin January Zuwa September Babu Kudin Yanxu A Kasa.
Kudin Watan October, November And December A Fitar Dashi Ne Tun A Gwamnatin Buhari.

Masu Failed Payment, Invalid Account, Payment Cancelled Da Kuma Wasu Daga Cikin Masu Empty Payroll Sune Zasu Iya Ganin Kudin Su A Kowani Lokaci Daga Yanxu. Don Dr. Betta Tayi Bayani Akan Cewa Kudin Da Ya Rage A Asusun Npower Kadan Ne Kuma Har Yanxu Gwamnatin Tinubu Bata Fitar Da Wani Kudi Ba Domin Biyan Npower.

Shugaban Kasa Ya Dawo Jiya Da Daddare Kuma Anasa Ran Zaiyi Jawabi Gobe. Akwai Wasu Daga Cikin Program Din Da Akesa Ran Zai Kaddamar A Jawabin Sa Na 1st October (Independence Day).

Program Din Sune Kamar Haka:

1. Renewed Hope GEEP
Programme

2. Renewed Hope Job Creation Scheme (NPower)

3. Renewed Hope for At Risk Children

4. Renewed Hope Shelter Programme
for Refuges

5. Poor and IDPs

6. Renewed Hope Community and Social Development

7. Renewed Hope Grant for Vulnerable Groups (CCT)

Dr. Betta Edu Tace Duk Wadannan Program Din Za'ayi Launching Dinsu A Wani Event A Watan October. Don Haka Akwai Yuwuwar Tinubu Ne Zai Kaddamar Dasu Gobe Insha Allah.

Har Yanxu Dai Garin Akwai Hadari Kuma Ruwa Zai Iya Sauka A Kowani Lokaci Amma Na Watan October, November And December.

Kuci Gaba Da Bina Domin Samun Sahihan Labarai A Game Da Duk Wata Program Na Gwamnatin Tarayya.

Idris Ibrahim Squad

Comments

Popular posts from this blog

NPOWER NEWS

labari mai dadinji ka shiga wannan link din Domin samun labarin👇